Littafi Mai Tsarki

L. Mah 16:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da yake barci, Delila ta saƙa tukkwayen nan bakwai da suke kansa haɗe da zare, ta buga da akwasha, sa'an nan ta ce masa, “Ga Filistiyawa a kanka, Samson!” Da ya farka daga barcin, sai ya tumɓuke akwashar, da zaren.

L. Mah 16

L. Mah 16:8-17