Littafi Mai Tsarki

L. Mah 15:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Filistiyawa kuwa suka ce, “Wane ne ya yi mana wannan abu?”Sai aka ce, “Samson ne, surukin mutumin Timna, domin ya ɗauki matar Samson ya ba wanda ya yi masa abokin ango.” Filistiyawa kuwa suka je suka ƙone matar, ta mutu, suka kuma ƙone gidan mahaifinta.

L. Mah 15

L. Mah 15:1-10