Littafi Mai Tsarki

L. Mah 15:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen Yahuza suka ce, “Me ya sa kuka kawo mana yaƙi?”Filistiyawa suka ce, “Mun zo ne domin mu kama Samson, mu yi masa kamar yadda ya yi mana.”

L. Mah 15

L. Mah 15:2-20