Littafi Mai Tsarki

L. Mah 14:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan 'yan kwanaki sai ya koma don ya auro ta. Ya ratse don ya duba gawar zakin da ya kashe, sai ya tarar da cincirindon ƙudan zuma, da kuma zuma a cikin gawar zakin, ya yi mamaki.

L. Mah 14

L. Mah 14:2-15