Littafi Mai Tsarki

L. Mah 14:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A rana ta bakwai, kafin rana ta faɗi, mutanen garin suka ce masa,“Me ya fi zuma zaƙi?Me kuma ya fi zaki ƙarfi?”Ya kuwa ce musu,“Da ba don kun haɗa baki da matata ba,Da ba ku san amsar ka-cici-ka-cicin ɗin nan ba.”

L. Mah 14

L. Mah 14:13-19