Littafi Mai Tsarki

L. Mah 13:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga mala'ikan Ubangiji ya bayyana gare ta, ya ce mata, “Ga shi, ke bakarariya ce, ba ki haihuwa, amma yanzu za ki yi ciki, za ki kuwa haifi ɗa.

L. Mah 13

L. Mah 13:1-7