Littafi Mai Tsarki

L. Mah 12:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yana da 'ya'ya maza talatin, da 'ya'ya mata talatin. Ya aurar da 'ya'yansa mata ga wata kabila, ya kuma auro wa 'ya'yansa maza 'yan mata daga wata kabila. Ya shugabanci Isra'ilawa shekara bakwai.

L. Mah 12

L. Mah 12:7-15