Littafi Mai Tsarki

L. Mah 11:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan wata biyu, sai ta koma wurin mahaifinta, shi kuwa ya yi abin da ya yi wa Ubangiji wa'adi. Ta rasu ba ta taɓa sanin namiji ba. Wannan kuwa ya zama al'ada a cikin Isra'ila,

L. Mah 11

L. Mah 11:29-40