Littafi Mai Tsarki

L. Mah 11:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

duk abin da ya fara fitowa daga ƙofar gidana don ya tarye ni, sa'ad da na komo daga yaƙin Ammonawa da nasara, zai zama na Ubangiji, zan kuwa miƙa shi hadaya ta ƙonawa.”

L. Mah 11

L. Mah 11:29-39