Littafi Mai Tsarki

L. Mah 11:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Allah na Isra'ila kuwa ya ba da Sihon da mutanensa duka ga Isra'ilawa, suka ci su da yaƙi. Suka kuwa mallaki dukan ƙasar Amoriyawa da mazaunan ƙasar.

L. Mah 11

L. Mah 11:13-29