Littafi Mai Tsarki

L. Mah 11:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan suka aike da jakadu wurin Sarkin Edom, su roƙe shi ya bar su su wuce ta ƙasarsa. Amma Sarkin Edom bai yarda ba. Suka kuma aika wa Sarkin Mowab, shi ma bai yarda ba, don haka Isra'ilawa suka zauna a Kadesh.

L. Mah 11

L. Mah 11:11-18