Littafi Mai Tsarki

L. Mah 11:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yefta kuwa ya tafi tare da dattawa Gileyad. Su kuwa suka naɗa shi shugabansu da sarkin yaƙinsu. Yefta kuwa ya faɗi dukan abin da yake zuciyarsa a gaban Ubangiji a Mizfa.

L. Mah 11

L. Mah 11:1-20