Littafi Mai Tsarki

L. Mah 10:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan mutuwar Abimelek, sai Tola, ɗan Fuwa, ɗan Dodo, daga kabilar Issaka ya tashi don ya ceci Isra'ilawa. Ya zauna a Shamir, a ƙasar tuddai ta Ifraimu.

L. Mah 10

L. Mah 10:1-8