Littafi Mai Tsarki

L. Mah 1:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma ce, “Sarakuna saba'in waɗanda aka yanyanke manyan yatsotsinsu na hannu da na ƙafa, suka kalaci abincinsu a ƙarƙashin teburina. Allah kuwa ya yi mini kamar yadda na yi musu.” Suka kawo shi Urushalima, a nan ya mutu.

L. Mah 1

L. Mah 1:5-9