Littafi Mai Tsarki

L. Mah 1:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amoriyawa kuwa suka nace su zauna a Heres, da Ayalon, da Shalim. Amma mutanen kabilar Yusufu suka mallake su har suka zama masu yi musu aikin gandu.

L. Mah 1

L. Mah 1:31-36