Littafi Mai Tsarki

L. Mah 1:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen Naftali ma ba su kori mazaunan Bet-shemesh, da na Bet-anat ba, amma suka zauna tare da Kan'aniyawan ƙasar, duk da haka mazaunan Bet-shemesh da na Bet-anat suka zama masu yi musu aikin gandu.

L. Mah 1

L. Mah 1:27-36