Littafi Mai Tsarki

L. Mah 1:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen Ifraimu kuma ba su kori Kan'aniyawan da suke zaune cikin Gezer ba, amma Kan'aniyawa suka yi zamansu a Gezer tare da su.

L. Mah 1

L. Mah 1:24-36