Littafi Mai Tsarki

L. Mah 1:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kabilar Manassa ba su kori waɗanda suke zaune a Bet-sheyan, da Ta'anak, da Dor, da Ibleyam, da Magiddo, da garuruwan da suke kusa da su ba, amma Kan'aniyawa suka yi kanekane cikin ƙasar.

L. Mah 1

L. Mah 1:17-34