Littafi Mai Tsarki

L. Mah 1:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai 'yan leƙen asirin ƙasar suka ga wani mutum yana fitowa daga cikin birnin, suka ce masa, “Muna roƙonka ka nuna mana hanyar shiga birnin, mu kuwa za mu yi maka alheri.”

L. Mah 1

L. Mah 1:22-28