Littafi Mai Tsarki

L. Mah 1:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma mutanen Biliyaminu ba su kori Yebusiyawan da suke zaune a Urushalima ba domin haka Yebusiyawa suka yi zamansu tare da mutanen Biliyaminu a Urushalima har wa yau.

L. Mah 1

L. Mah 1:19-29