Littafi Mai Tsarki

L. Mah 1:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa yana tare da Yahuza, ya mallaki ƙasar tuddai, amma bai iya korar waɗanda suke zaune a fili ba, domin suna da karusan ƙarfe.

L. Mah 1

L. Mah 1:13-23