Littafi Mai Tsarki

L. Mah 1:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yahuza kuwa da ɗan'uwansa, Saminu, suka tafi suka bugi Kan'aniyawan da suke zaune a Zefat. Suka la'anta birnin, suka hallaka shi, suka sāke wa birnin suna Horma, wato hallakarwa.

L. Mah 1

L. Mah 1:7-21