Littafi Mai Tsarki

L. Mah 1:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ta amsa masa, “Ka yi mini alheri, da yake ka tura ni a ƙasar Negeb, ka ba ni maɓuɓɓugan ruwa.” Kalibu kuwa ya ba ta maɓuɓɓugan tuddai da na kwari.

L. Mah 1

L. Mah 1:10-25