Littafi Mai Tsarki

L. Fir 9:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka kawo abin da Musa ya umarce su a gaban alfarwa ta sujada. Dukan taron jama'a suka matso kusa, suka tsaya a gaban Ubangiji.

L. Fir 9

L. Fir 9:1-11