Littafi Mai Tsarki

L. Fir 9:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma kawo hadaya ta gari, ya ɗibi garin cike da tafin hannunsa, ya ƙone shi a bisa bagaden tare da hadaya ta ƙonawa ta safiya.

L. Fir 9

L. Fir 9:12-18