Littafi Mai Tsarki

L. Fir 9:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haruna ya yanka hadaya ta ƙonawa, 'ya'yansa maza kuma suka miƙa masa jinin, sai ya yayyafa a bagaden da kewayensa.

L. Fir 9

L. Fir 9:9-16