Littafi Mai Tsarki

L. Fir 8:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Musa ya ɗiba daga cikin man keɓewa da jinin da yake bisa bagaden, ya yayyafa wa Haruna da rigunansa, da 'ya'yansa maza da rigunansu. Da haka ya tsarkake Haruna da rigunansa, da 'ya'yansa maza da rigunansu.

L. Fir 8

L. Fir 8:21-36