Littafi Mai Tsarki

L. Fir 8:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai aka kawo 'ya'yan Haruna, maza, Musa kuma ya sa jinin a leɓatun kunnensu na dama, da manyan yatsotsi na hannuwansu na dama, da manyan yatsotsin ƙafafu na dama. Sa'an nan ya yayyafa jinin kewaye da bagaden.

L. Fir 8

L. Fir 8:22-25