Littafi Mai Tsarki

L. Fir 8:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da kuma aka wanke kayan ciki da ƙafafu da ruwa, sai ya ƙone ragon duka a bisa bagaden, hadaya ce ta ƙonawa mai daɗin ƙanshi ga Ubangiji, kamar yadda Ubangiji ya umarce shi.

L. Fir 8

L. Fir 8:17-30