Littafi Mai Tsarki

L. Fir 8:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Musa ya yanka shi, ya ɗibi jinin a yatsansa ya shafa wa zankayen bagaden a kewaye, ya tsarkake bagaden, ya zuba jinin a gindin bagaden, ya keɓe shi don ya yi kafara dominsa.

L. Fir 8

L. Fir 8:14-16