Littafi Mai Tsarki

L. Fir 7:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Firist kuma wanda ya miƙa hadaya ta ƙonawa ta wani mutum, zai ɗauki fatar abin da aka yi hadayar da shi.

L. Fir 7

L. Fir 7:5-14