Littafi Mai Tsarki

L. Fir 7:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga cikin wannan zai miƙa waina ɗaya daga kowace hadaya don hadaya ta ɗagawa ga Ubangiji. Wannan zai zama na firist wanda ya yayyafa jinin hadaya ta salama.

L. Fir 7

L. Fir 7:4-23