Littafi Mai Tsarki

L. Fir 6:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sa'ad da mutum ya yi laifi, ya kuwa tabbata mai laifi ne, sai ya mayar da abin da ya ƙwace, ko abin da ya samu ta hanyar zalunci, ko abin da aka ba shi ajiya, ko abin da ya tsinta,

L. Fir 6

L. Fir 6:3-8