Littafi Mai Tsarki

L. Fir 6:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haruna da 'ya'yansa maza za su ci ragowar garin. Za a ci shi ba tare da yisti ba a wuri mai tsarki na farfajiyar alfarwa ta sujada.

L. Fir 6

L. Fir 6:13-20