Littafi Mai Tsarki

L. Fir 6:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Firist ɗin kuma zai tuɓe rigunansa, ya sa waɗansu, sa'an nan ya kwashe tokar ya kai bayan zango ya zuba a wani wuri mai tsabta.

L. Fir 6

L. Fir 6:1-12