Littafi Mai Tsarki

L. Fir 5:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan wani ya yi laifi, ya aikata ɗaya daga cikin abubuwan da Ubangiji ya umarta kada a yi, to, laifi ya kama shi ko da bai sani ba. Alhakin laifin yana kansa.

L. Fir 5

L. Fir 5:13-19