Littafi Mai Tsarki

L. Fir 5:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta haka firist zai yi kafara don laifin da mutumin ya aikata daga cikin abubuwan nan, za a kuwa gafarta masa. Sauran garin zai zama na firist kamar yadda yakan zama nasa a hadaya ta gari.

L. Fir 5

L. Fir 5:10-17