Littafi Mai Tsarki

L. Fir 5:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan zai miƙa ta biyun don hadaya ta ƙonawa bisa ga yadda aka ƙayyade. Firist ɗin zai yi kafara saboda laifin da mutumin ya yi, za a kuwa gafarta masa.

L. Fir 5

L. Fir 5:8-19