Littafi Mai Tsarki

L. Fir 4:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai kuma ɗiba daga cikin jinin, ya sa a bisa zankayen bagaden ƙona turaren da suke cikin alfarwar a gaban Ubangiji. Sauran jinin bijimin kuwa zai zuba shi a gindin bagaden ƙona hadaya wanda yake a ƙofar alfarwa ta sujada.

L. Fir 4

L. Fir 4:1-10