Littafi Mai Tsarki

L. Fir 4:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In wani daga cikin talakawa ya yi zunubi, ba da gangan ba, ya aikata ɗaya daga cikin abubuwan da Ubangiji ya umarta kada a yi, to, ya yi laifi.

L. Fir 4

L. Fir 4:25-35