Littafi Mai Tsarki

L. Fir 4:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan aka sanar da shi zunubin da ya yi, sai ya kawo bunsuru marar lahani don yin hadaya.

L. Fir 4

L. Fir 4:16-26