Littafi Mai Tsarki

L. Fir 3:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai ɗibiya hannunsa a bisa kanta, ya yanka ta a gaban alfarwa ta sujada. 'Ya'yan Haruna, maza, za su yayyafa wa bagaden jinin kewaye da shi.

L. Fir 3

L. Fir 3:3-17