Littafi Mai Tsarki

L. Fir 27:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan mutumin ya cika talauci har ya kasa biyan tamanin da aka kimanta, sai ya kawo mutumin da aka yi wa'adi a kansa a gaban firist, firist ɗin zai kimanta tamaninsa daidai da ƙarfin wanda ya yi wa'adin.

L. Fir 27

L. Fir 27:2-16