Littafi Mai Tsarki

L. Fir 27:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan dabbar marar tsarki ce, sai mai ita ya kimanta tamanin kuɗinta, ya ƙara da humushin kuɗin, ya saya. Idan ba a fansa ba, sai a sayar bisa ga tamaninta.

L. Fir 27

L. Fir 27:24-29