Littafi Mai Tsarki

L. Fir 27:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan ya keɓe ta bayan shekara ta hamsin ta murna, sai firist ya kimanta yawan kuɗin bisa ga yawan shekarun da suka ragu kafin shekara ta hamsin ta murna ta kewayo. Sai a rage kuɗin tamanin gonar.

L. Fir 27

L. Fir 27:12-25