Littafi Mai Tsarki

L. Fir 27:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan mutum ya keɓe gidansa ga Ubangiji, sai firist ya kimanta tamanin gidan daidai darajarsa, ko gidan mai tsada ne, ko mai araha ne. Yadda shi firist ya kimanta tamaninsa, haka zai zama.

L. Fir 27

L. Fir 27:10-17