Littafi Mai Tsarki

L. Fir 25:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

to, sai ya lasafta yawan shekarun da ya jinginar da abin, sa'an nan ya biya jinginar daidai da shekarun da suka haura kafin shekara ta hamsin ta murna ta kewayo, shi ya koma kan mahallinsa.

L. Fir 25

L. Fir 25:17-28