Littafi Mai Tsarki

L. Fir 25:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shekara ta hamsin kuwa za su keɓe ta, su yi shelar 'yanci cikin ƙasar duka ga dukan mazaunanta. Za ta zama shekarar murna a gare su. Kowa zai koma mahallinsa, ko wannensu kuma wurin danginsa.

L. Fir 25

L. Fir 25:6-20