Littafi Mai Tsarki

L. Fir 24:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Musa ya yi magana da Isra'ilawa, suka kuwa fito masa da mutumin da ya yi saɓon a bayan zangon. Suka jajjefe shi da duwatsu. Haka Isra'ilawa suka aikata yadda Ubangiji ya umarci Musa.

L. Fir 24

L. Fir 24:21-23