Littafi Mai Tsarki

L. Fir 23:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kwana bakwai ɗin za su riƙa miƙa hadaya ta ƙonawa kowace rana ga Ubangiji. Za su kuma yi muhimmin taro a rana ta bakwai ɗin. Ba za su yi aiki mai wuya ba.

L. Fir 23

L. Fir 23:1-18